Sounds, Palmwine Palmwine Publishing, 2024 Livrel(PDF, HTML) POETRY / GeneralISBN : 9781917267175 Wannan wakar tana nuna godiya da soyayya ga matanmu na Afirka. Ya kamata mu maza mu raira wakar nan a kullum. Mata suna yi mana hidima da yawa.